Malam Sanusi Lamido Sanusi shine wanda ya gaji Marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero wanda Allah Ya yiwa rasuwa ranar Jumu'a bayan ya shafe shekaru fiye da 50 akan gadon sarauta.
Sunday, 8 June 2014
EX CBN GOVERNOR, SANUSI, IS THE NEW EMIR OF KANO - BBC
BBC Hausa Service says: Sakataren gwamnatin Jahar Kano ya bada sanarwar nada Sanusi Lamido Sunusi tsohon gwamnan jahar Kano a matsayin sabon Sarkin Kano.
Malam Sanusi Lamido Sanusi shine wanda ya gaji Marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero wanda Allah Ya yiwa rasuwa ranar Jumu'a bayan ya shafe shekaru fiye da 50 akan gadon sarauta.
Malam Sanusi Lamido Sanusi shine wanda ya gaji Marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero wanda Allah Ya yiwa rasuwa ranar Jumu'a bayan ya shafe shekaru fiye da 50 akan gadon sarauta.
Subscribe to:
Post Comments
(
Atom
)
No comments :
Post a Comment